Dusa wanigarine mekurakura a nasamaunshine daga hatsi idan an surfa shi Dusa yanada Amfani sosai kuma Abincine ga dabbobi manya da qanana da tsuntsaye.
Dusa Ta na nufin a Sami Kota domin Samar da fatanya ko gatari da sauransu Don aiki dasu