Dusu Dusu yana nufin ganin abu da Ido Amma ba cikakken ganiba wata kila saboda rashin lafiyar Ido kokuma abun yayi nisa.[1]

Misalai gyarawa

  • Tun jiya nake gani Dusu Dusu,gaskiya ya kamata inje asibiti duba Ido.

Manazarta gyarawa