Bayani

gyarawa

Dutse  Dutse  shine dunƙulallen curarren abu dayake kafe a cikin ƙasa wanda Allah ya Halitta ana amfani dashi wurin abubuwa da dama kamar Gini ko Titi da sauransu.

Misali

gyarawa
  • Anyi dakin gidan Usman ba dutse
  • Dakin ɗin ya rushe saboda ba dutse