Fa'ida na nufin amfani ko galaba duk waɗanan na nufin fa'ida.

Misali

gyarawa
  • Wannan aikin daza'ayi kana ganin yakamata ayishi dan naga bayada wani fa'ida kokaɗan.
  • Naga fa'idan zamada abokai lafiya kalau.