Fada
Faɗa na nufin rigima husuma da hayaniya ko sa'insa ko jayayya.
Misali
gyarawa- Amina ta yi faɗa da Umar har ya mareta.
- Ƴan makaranta suna rigima akan littafi.
- Masu buga ƙwallo sun yi hayaniya harda duka.
Fassara
gyarawaFada (quarrel).
Fada wani wuri ne da aka kebence Wanda sarki ke zama tare da fadawansa ko makarabansa
Misali
gyarawa- Sarki ya fito fada.
Fada wani mukami da yake yi wa wani mutum a addinin kiristanci a ɓangaren ibadunsu.