Fadakarwa
Faɗakarwa Fadakarwa (help·info)na nufin magana ta jan Hankali ga mutane domin su aikata abu mai kyau ko su gyara kuskuren su. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Malami yana Fadakarwa A masallaci.
- Shugaba yana fadakar da Al'ummarsa.
Fassara Turanci: preaching
Karin Kalma
gyarawa- Tunatarwa
- wa'azantarwa
Karin magana
gyarawaFadakarwa tana da muhimmanci sosai
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244