Fakiri
Faƙiri Fakiri (help·info) dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin matalauci ne ma'ana wanda bai da kuɗi.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Ina tausayin mutumin nan domin faƙiri ne
Fassarar
gyarawaTuranci:Poor
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,89
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81