Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Fallasa shine ka bayyana abinda yake a ɓoye ko kuma sirri. wato dai tana nufn tona asiri

Kalmomi masu alaƙa gyarawa

Misali gyarawa

  • Nayi Danasanin fallasa wannan sirrin.
  • Bayan yamin wannan halaccin, nafallasa shi