Famfara
Famfara Famfara (help·info) wani yanayine ko lokacin da hakoran yara ke fita sabbi na fitowa.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Yaran Lado su biyu suna famfara alokaci daya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,108
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,86
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,74