Fanɗarewa shi ne bijirewar yaro akan tafarkin da aka tsara mishi, a takaice dai bijirewa.

Misali

gyarawa
  • Adam ya fanɗarewa iyayen shi.
  • Karka fanɗarema iyayenka da suka haifeka.