Fansa
Fansa Fansa.ogg (help·info)rama abun da aka ma mutum ko ace ɗaukar fansa. wato ramuwa [1]
Misalai
gyarawa- Audu ya dau fansar cin mutuncin da Lado ya taba mai
- Zan dauki fansar abun da Lado yatabamun
Karin Magana
gyarawa- Fansan rago sai badi
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,149