Farad-daya
Farad-daya Farad-daya (help·info) shine yin abu biyu ko fiye da haka a lokaci guda ko yin abu da sauri cikin zafin nama.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Bom ya kashe mutun biyar farad-daya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,92
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,86
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35