Farar-hula
Farar-hula Farar-hula (help·info) na nufin mutanen kasa wanda basa aikin samar da tsaro a kasar.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Gwamnati tace an kashe farar-hula da yawa a fadan da ake da Lakurawa
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,42
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35