Farauta Sana'a ce da wasu mutane kan gudanar da ita a daji domin neman nama ko dabbobin daji.

Misalai

gyarawa
  • Za mu farauta dajin falgore.
  • Na kamo zomo a wajen farauta.