Farfesa
Farfesa shine matakin karatun dake gaba da digirin digirgir. [1] [2]
Misali
gyarawa- Ado Farfesa ne
- Iro yakusa zama Farfesa
- Farfesa Attahiru ya kwanta dama.
Fassara
gyarawa- Turanci: professor
- Larabci: فرفيسو
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,135
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,212