Farko Kalmar tananufin farawa. [1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Ma'aikatana sunfara yau daga farko.
  • Yakamata afara wannan wasan daga farko ne tunda jiya lokaci baiyiba akatashi

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,65
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,99