Fasa
Fasa na nufin canja niyyar abu kamar mutum yayi niyyar yin wani abu sai yazo ya canja ra'ayi.[1]
Misalai
gyarawa- Nayi niyyar zuwa bikin Lado amma na fasa
Manazarta
gyarawaFasa abinda da ake nufi shine bula wani abu ko faskarawa
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,1