FashiAbout this soundFashi  Wani nau'ine da ake amsan abubuwa wato sata da jama'a suka ƙirƙiru ana yinshine da binɗiga ko wuƙa ko itace da dai sauransu.[1] [2].

Fashi barin yin wani abu bayan kana yin shi kullum.

Misali

gyarawa
  • Yanbanga sunkama yan fashi da makami ahanyar jos
  • Yan fashi suntare hanyar Abuja

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,151
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,233