Fasinja a cikin Jirgin kasa

Hausa gyarawa

Fasinja sune mutane dake cikin abun hawa na haya.[1]

Misalai gyarawa

  • Fasinja ɗaya ya mutu a hatsarin motar da akayi.
  • Fasinja sun haɗu don tafiya zuwa kano

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,124