Fifita Abune da akeyinshi da mafici yayinda ake buƙatar iska awaje masammam lokacin zafi.

Misali

gyarawa
  • Ɗaukomin abun fifita kififita wannan yaron zafi yayiyawa.
  • Jiya dadaddare nakasa barci sai fifita naketayi wallahi zafi yayiyawa.