Filas kenan

Filas  Filas  wani irin tasa da ake ajiyan ruwan zafi a ciki ko a wajen gwaje-gwaje.[1]

Misalai

gyarawa
  • Ta sanya ruwan zafi a filas.
  • Filas ya faɗi ya fashe tasa.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,188