Firiji
Hausa
gyarawaFiriji Na'ura mai kama sanyi,ko me sanya ɗari. ana ajiye kayan abinci da na sha domin kada ya lalace wa a dan wani lokaci.[1]
Misalai
gyarawa- Ruwa yayi ƙanƙara a firiji.
- An adana kifi a firiji.
- Inason siyen firiji
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,145