Furenni About this soundFurenni  filawa ce da ake shukawa agida Ko kuma akan hanya yana bada wani launi mai kyau sannan wa'ansu yammata ko samari suna amfani dashi wajan nuna soyayya da ƙauna gajunansu.[1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Na siyo furenni zan dasa a gida

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,112
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,110
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35