Furta
Furta Furta (help·info)Kalamr tana nufin zance dake ake yi da baki ke nuni ga wani abu ko wani.[1]
Misalai
gyarawa- Ta furta kalmar soyayya ga mijinta
- Ana jiran sarki ya furta hukunci.
Fassara
gyarawa- Turanci: Mention
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170