Furuci na nufin furta bayani ko magana da baki

Fassara

gyarawa

Furici na nufin magana akan wani abu.

Misalai

gyarawa
  • Yayi mummunan firici akaina yau.
  • Zan ɗauka mummunan mataki akan wannan firicin.

English

gyarawa

M Pronounciation.