A turanci hakan na nufin Anger wanda kuma a hausa yana nufin Fushi About this sound Fushi yana nufin yanayin ɓacin rai ta sanadiyyar wani yanayi da mutum ya shiga.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci: Anger

Misali: this man is too anger wanda hakan yana nufin wan nan mutumin ya cika fushi

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 7. ISBN 9 789781691157