bayani

gyarawa

Gaɓa  furuci 

  1. mahayi ko mashigin kogi.
  2. yanki ko ɓangaren zance.
  3. sassan jiki

Misali

gyarawa
  • An sarashi gaɓa-gaɓa.
  • Wannan gaɓar batada kyau.
  • Munji gaɓar tekun.