Gaabo
Gabo Gabo (help·info) na nufin mutum mara wayau,gaula,sakarai,maloho,kidahumi da dai sauransu.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Audu yana abu kamar gaula
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,41
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,61
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35