Gab tana nufin wani tazara da ake bari tsakanin abu da abu ko mutum da mutum. sanan tana nufin near a yaren turanci.