Gaba-gaba
Gaba-gaba dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna yaro ko ace mutum wanda ya ke da saurin girma.[1] [2] [3]
Misali
gyarawa- Gaskiya wannan yaron girman ɓaga-ɓaga yayi
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,72
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,70