Gabaruwa Gabaruwa (help·info) wata irin bishiya ce mai tushe na ƙasashe masu zafi, mai dauke da fure ruwan rawaya ko fari da ƙayayuwa matuƙa.[1]