Gadi
Gadi yana nufin bada kulawa da tsaro tare da kariya ga wani abu daga dukkan abinda zai zama matsala ga wannan abin.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Jarumai da gora suna gadin Gari
- Mai Gadin Gidan Tanimu
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,77
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,116