Gafarta
Gafarta Gafarta (help·info) na nufin yafiya ko afuwa akan wani laifi.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Allah na gafarta zunubai idan mutum ya tuba
Fassara
gyarawaTuranci: Forgiveness
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,64
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Gafarta&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=30
- ↑ https://www.linguashop.com/hausa-dictionary