Gagai About this soundGagai  Yana nufin duk wani abunsha ko naci ko duk wani abu da kan tayar da sha'awa. [1]

Misalai

gyarawa
  • Ya sha abun gagai.
  • Abincin ya mai gagai.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,12