Gaggawa
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman gaggawa ta samo asali ne daga harshen Hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawayin abu cikin sauri ko hanzari.
Aikatau (v)
gyarawayin aiki cikin garaje mafi yawanci ba tare da natsuwa ba.[1]
Misalai
gyarawa- Wani mutum yayi hatsari amma anyi gaggawar kai shi asibiti.
- Na yi gaggawa wajen yanke hukunci.
- Jami'an takwana sun yi gaggawa kai ɗauki wajen gobara.
Karin Magana
gyarawa- Gaggawa daga shedan ne
Fassara
gyarawa- Turanci (English): haste
- Larabci (Arabic): tasarae - تسرع
- Faransanci (French): hâte
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 141 ISBN 9789781601157.