Gahawa Bishiya dake fitowa a ƙasashe masu zafi, da ake amfani da 'yayanta wajen haɗa shayin gahawa.[1]

Gahawa da aka shuka

Misalai gyarawa

  • Gandun gahawa
  • nasha shayin gahawa da safe
  • Manomi ya girbe yayan gahawa

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P30,