Gafartawa na nufin yafewa ko yin afuwa akan wani laifi.[1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Gwamnati ta gafartawa wasu yan bursuna

Fassara

gyarawa

Turanci: Forgiveness

Manazarta

gyarawa