Gajere
Gajere na nufin dukkan abinda bai kai a kira shi da sunan dogo ba ko kuma abu wanda bashi da tsayi. Gajere kalma ce ta nahawu dake bayani akan siffa.[1] [2]
Misali
gyarawa- Aisha gajera ce.
- Bashir gajere ne
- Nahaɗu da wata yarinya amma tamun gajera sosai
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,162
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,247