Galan Wani abune da mutane suke amfani dashi sosai musamman wajan zuba abubuwa acikinsa kamarsu ruwa, manja, manfetur, da dai sauransu.

Misalai

gyarawa
  • Baba yaje kasuwa yasayo galan zaizuba man injin aciki.