Gami
Gami Gami (help·info) Haɗa nau'in ƙarafa biyu ko fiye da haka domin ƙarin inganci da hana ƙarfe daga lalacewa. [1]
Misalai
gyarawa- Anyi gami don inganta ƙarafan gini.
- Ma'aikata sunyi gami na azurta,tutiya, da tagulla.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,8