GangaAbout this soundGanga  Wani abu ne wanda ake haɗa shi da fata da katako, ana kuma amfani da shi wajan bugawa a yayin da ake wani sha'ani.[1]

23opx
Suna

jam'i Ganguna.

Fassara gyarawa

Turanci: drum

Katafanci: byin

Misalai gyarawa

  • Ina so a bukina ayi amfani da ganga mai zaƙi
  • Ganga mai fidda amo
  • Munyi rawa da ganga

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,52