Ganga-Tallabe nauin kayan kiɗa ne da hausawa ke kerawa da icen kwabre a masa baki biyu a rufe sa da fata, gefe daya yakan fi dayan zaki. Yawanci makaɗa noma da ayyukan gayya suka fi amfani da gangar Tallabe.[1]

Manazarta

gyarawa
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.