Gangamau
Gangamau Sanadari mai gari da haske kalar rawaya da ake samarwa daga shukan citta.[1]
Misalai
gyarawa- Garin gangamau.
- An sarrafa citta zuwa gangamau.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,197