Ganganci aGanganci (help·info) yana nufin aiwatar da wani abu wanda an san cewa matsala zata iya faruwa ta dalilin yin sa.