Gangara Dan tudu da ya fuskanci kasa.[1]

Misalai gyarawa

  • Mota ta gangara cikin ruwa.
  • Hanyar Yola akwai tudu da gangara.

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): Ramp

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,211