Gara na nufin yaro ko mutum wanda bai cika wayau ba.

Misali

gyarawa
  • Yaron nan gara ne fa
  • Ai tunda ya cinye ƙwallon mangwaro nasan gara ne