Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Garaya dayace daga cikin ayarin kayan kiɗan Hausa wacce ta faɗa rukunin kayan kiɗan tsirkiya. A turance kuma ana kiranshi da Guitar.

Misali gyarawa

  • Kaji sautin garaya mai Dadi.
  • Nasiyo sabuwar garaya