Gari Gari  Wani farin abu wanda ake amfani da shi wajan sha ko kuma a sarrafa shi ya zama abinci. Misali kamar taiba ko tuwon masara.

Karin magana

gyarawa
  • gari da yawa maye baya cin kan shi.
  • gari ban-ban Allah daya
  • Wake ɗaya ke Bata gari

Turanci

gyarawa

Town

Gari wani rukuni ne na mutune wadanda suka taru suka gidaje