Garkuwa da danAdam

Garkuwa-da-ɗan-Adam (kidnap) na nufin yin garkuwa da mutum don cimma wani buri musamman na kudi.