Hausa gyarawa

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman gaskiya ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Gaskiya  Gaskiya  Gaskiya itace mutum yafaɗi magana yadda yake ba daɗi ba ƙari.[1]

Aikatau (v) gyarawa

Aikatawa ko faɗin abunda ya faru a zahiri yadda yake.[2]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): honest, honesty
  • Faransanci (French): honnêteté
  • Larabci (Arabic): Amanatan - أمانة

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.
  2. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.